Skip to main content

Allah yasa su hankalta da illolinsa

 


Shugaba Tinubu ya fara tura wakilai su yi kamun kafa ga dattawan arewa domin su fahimci manufar sa kan dokar haraji - 


Wasu majiyoyi a fadar gwamnatin Nijeriya sun ce shugaban ya fara amfani da wannan dubara ne domin kawar da adawa da kudirin dokar harajin da tayi zafi tsakanin al'ummar Arewa.


Me zaku ce kan hakan?

Comments

Post a Comment

© 2020 Madexview

Designed by Open Themes & Nahuatl.mx.