A yau a jihar Jigawa, dan asalin jihar zai biya Naira 10,000 ne kawai a matsayin kudin makaranta a jami'ar mallakar jihar sannan kuma ya samu tallafin karatu na Naira 90,000 zuwa sama a kowane zaman, duk da cewa yana biyan N10,000 kacal a matsayin kudin makaranta.
’Yan asalin jihar Jigawa mata za su iya zuwa makaranta kyauta, tun daga firamare har zuwa matakin PhD, ba tare da la’akari da karatun ba, kuma har yanzu suna samun tallafin karatu na N60,000 duk shekara.
Danmodi Mungode.

Comments
Post a Comment