Wata Kotu ta bada umarnin ga duk wanda aka damfara PI ko Sidra, zai iya zuwa ya bi kadun abinshi, a kotu mafi kusa da shi.
Duk wanda aka sace ma password ko passphrase ko pi
Ko Sidra ko core zai iya shigar da kokenshi akan Wanda yake zargi.
Amma kaji tsoron allah aka kayima wani kazafi domin Allah na kallonka.
Sai a kiyaye.


Comments
Post a Comment