Skip to main content

BARKA DA RANAR SAMUN JIHAR BAUCHI0 3/02 /1976 - 03/02/2025S HEKARU 49.

 

Tarihinmu kullum madubi ne dake iya haska mana Ina muka fito kuma Ina za muje. Me muka Cimma kuma kan mai muke rayuwa. 

Hakika shekaru 49 Babban Abu ne cikin Mizani. Ba lissafi bane na an kwana kuma an tashi. Lissafi ne  na juyin juya Halin rayuwa. Abubuwa da yawa sun faru a jihar Bauchi cikin Shekaru 49  masu Dadi da marasa Dadi Jihar ta shiga Hannun Gwamnoni har 16 da aka basu Amanar ciyar da jihar gaba. 

(1) Mohammad Bello Khaliel Governor March 1976 July 1978 . (Mulkin Soja) 

(2) Garba Duba Governor July 1978 October 1979 (Mulkin Soja) 

(3) Abubakar Tatari Ali Governor October 1979 December 1983 NPN 

(Demokradiyya) 

(4) Mohammed Sani Sami Governor January 1984 August 1985 (Mulkin Soja) 

(5) Chris Abutu Garuba Governor August 1985 December 1987 (Mulkin Soja) 

(6) Joshua Madaki Governor December 1987 August 1990 (Mulkin Soja) 

(7) Abu Ali Governor August 1990 January 1992 . (Mulkin Soja) 

(8) Dahiru Mohammed Governor January 1992 November 1993 NRC 

(Demokradiyya) 

(9) James Kalau Administrator 9 December 1993 14 September 1994 . (Mulkin Soja) 

(10) Rasheed Adisa Raji Administrator 14 September 1994 22 August 1996 (Mulkin Soja) 

(11) Theophilus Bamigboye Administrator 22 August 1996 August 1998 . (Mulkin Soja) 

(12) Abdul Mshelia Administrator August 1998 May 1999 .  (Mulkin Soja) 

(13) Ahmad Adamu Mu'azu Governor 29 May 1999 29 May 2007 PDP  (Demokradiyya) 

(14) Isa Yuguda Governor 29 May 2007 29 May 2015 ANPP Decamped officially to PDP 27 June 2009

(Demokradiyya) 

(15) Mohammed Abdullahi Abubakar Governor 29 May 2015 29 May 2019 APC . (Demokradiyya) 

(16) Bala Mohammed Governor 29 May 2019 Har zuwa yau 03/02 /2025. (Demokradiyya)


Wannan karon za muyi Nazari mai girma ta Dukkanin Bangarorin jihar Domin muga ko an Cimma abinda jihar take bukata kuma ko ana tunani kan makomar Yan baya.

Wannan karon zamu fara da Nazari Cigaban jihar Bauchi.

1- Tarihi Domin sanin Ina aka fito kuma Ina ake son zuwa. 

2 Tattalin arziki jihar

3  Fannin Siyasa.

4 Kiwon Lafiya.

Dukkanin wannan zamu tattauna shi cikin shirin MAKON JIHAR BAUCHI Shiri na musamman da kafar Labari Daga Bauchi Media ta shirya Domin WAIWAYE KAN JIHAR BAUCHI.



Comments

© 2020 Madexview

Designed by Open Themes & Nahuatl.mx.