Skip to main content

Sauke Minister Matawalle Domin Zai Iya Zama Mai Bada Bayanan Sirri Ga Yan Taadda Inji Sen. Kabiru Marafa..



 A Sauke Matawalle Domin Zai Iya Zama Mai Bawa Barayi Bayanan Sirri Inji Sanata Kabiru Garba Marafa 


Sanata Marafa Ya Bayyana Cewa Muddin Aka Bar Matawalle A Mukamin Sa Na Minista Zai Iya Kasancewa Mai Baiwa Barayi Bayananan Sirrin Gwamnati.


Haka Zalika Ya Kara Dacewa Duk wani Kokari Na Sabon Ministan Tsaron Najeriya Christopher Musa Zai Iya Lalata Shi Kuma Ya Hanasu Tasirin


miye Naku Ra'ayi Akai ❓

MEDIA ADVERTS 


miye Naku Ra'ayi Akai ❓

Madexview Reporting.

Comments

© 2020 Madexview

Designed by Open Themes & Nahuatl.mx.